Bangaren kasa da kasa, Cibiyar darul Quran a kasar Jamus ta yada wani faifan bidiyo na kira'ar Sayyid Mustafa Hussaini.
Lambar Labari: 3483281 Ranar Watsawa : 2019/01/04
Bangaren gasar kur’ani, Sayyid Mustafa Hussaini dan kasar Iran ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya da aka gudanar a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3481544 Ranar Watsawa : 2017/05/24